DUNIYARMU AYAU

Wannan Bidiyo Na Safara’u A Kan Gadon Bayan Mr 442 Ya Jawo Musu Gagarumar Matsalar da basuyi tsammaniba


Wannan Bidiyo Na Safara’u A Kan Gadon Bayan Mr 442 Ya Jawo Musu Gagarumar Matsalar da basuyi tsammaniba Shafin Amihad Sun Ruwaito Wannan Rahoton Kamar Yanda mUnka gani haka

Bidiyon Safara’u Kan Gadon Bayan Mr 442 Ya Jawo Cece Ku Ce, Anga Wani Bidiyo A Shafin Tiktok Na Mawakin Nan Mr 442 Tare Da Abokiyar Aikinsa Safara’u, Inta Suna Raira Wata Waka Tare Da Kwanciya Kan Gadon Bayansa.

- Advertisement -

A Kullun Dai Mawakan Suna Ta Kara Jawo Abun Surutu Domin Ire Iren Abubuwan Da Suke Aikatawa Yana Wuce Gona Da Iri. Yayin Da Su Kuma Ko A Jikinsu Abun Da Sukeyi Kwata Kwata Kamar Baya Damunsu.

Wakar Da Suke Rairawa Mai Suna Layi Layi. Ga Bidiyon Mun Kawo Muku.

- Advertisement -

 

 

Murja Ibrahim Tayi Bayani Kan Cewa Ita Tunda Suke Da Mr 442 Bai Taba Nemanta Da Alfasha Ba.. Haka Zalika Bai Taba Neman Safara’u Ba. Domin Ita Safara’u Ba Budurwarsa Bace. Sweet Malika Ce Budurwarsa.

- Advertisement -

Don Haka Mutane Su Daina Yada Jita Jita Da Sukeyi Kan Cewa Wai Mr 442 Yana Iskanci Dasu.

READ ALSO:  Batun Iskancin Da Safarau Takeyi Rahama Sadau Ta Daura Lefin Kan 'Yan Kannywood

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please