Mun samu rahoto kan masana’antar Kannywood daga daya daga cikin jaruman jarumai wato Bilkisu Abdullahi.
Mun samu wannan rahoto ne a wani faifan bidiyo inda ta fusata saboda wasu manyan furodusoshi da daraktoci sun nemi su kwana da ita kafin su saka ta a fim.
Ta ce sai ta ba da kanta, ga furodusa ko darakta zai saka ta a fim, ta gwammace ta fita daga masana’antar Kannywood, cewar Bilkisu Abdullahi.
A cikin faifan bidiyon, Bilkisu Abdullahi ta bayyana abubuwa da dama da mabiya Kannywood suka dade suna nema amma basu samu ba.
Ta fadi haka ne a wata hira da wata babbar jarida.
Ga cikakken bidiyon nan Bilkisu Abdullahi..
Related posts:
Yake Matukar Kula da Iyalansa Kalli Yadda Ya Kwashesu Kaf Izuwa Kasa Mai Tsarki Irin Yadda Ali jita
Da mutane ne suke bada makullin Aljanna da baza su baiwa ‘Yam Fim ba, cewar jaruma Hauwa Waraka
Jerin Manyan Jaruman kannywood da suka ci gidan yari (prison) saboda film da kuma abinda yasa aka ka...
Shin Kokunsan Da Cewar Rahama Sadau Ta yanke alaka Tsakanin Ta Da Manyan jaruman Kannywood
One comment