LABARAI
Yadda aka ceto wata yarinya a dakin hotel jina jina bayan wasu matasa sun gama lalata rayuwarta
Ayanzun nan Mukadamu a shafin Newsall Sun ruwaito cewar An Sami nasarar ceto yarinya a dakin otel bayan wasu matasa sun mata fyade.
Hukumar yan Sanda sun yi nasara ceto wata budurwa da ake zargin wasu yan kungiyar asirine suka kaita dakin otel sukai mata fyade, matashiyar mai shekaru 13 an sakaye sunanta.
A halin yanzu dai DSP na jihar ya ce da taimakon ‘yan bigilanti na jihar karkashin jagorancin shugabanta Hon. Shakka Alagba Ya ce yarnyar yar asalin ƙaramar hukumar Nemba ce.
Inda ya bayyana cewa yarnyar da aka sakaye sunan ta, wadda tarin matasan sukai mata wannan aika-aika tana kwnace a asibiti ana cigaba d duba lafiyar ta don ganin a ceto rayiwar ta.