LABARAI

Tirkashi Prison Na Jiran Dan Takar Shugaban Kasar Nigerian Bola Tinubu Kan Zargin Rashin Takardun Makaranta

Prison Na Jiran Dan Takar Shugaban Kasar Nigerian Bola Tinubu Kan Zargin Rashin Takardun Makaranta

Tirkashi Wata Sabuwa Majiyarmu tasamu Wani Labarin Cewa Dan Takar Shugaban Kasar Nigerian A Qarqashin Jam’iyya Mai ci wato all progressives Congress APC wato osiwaju bola Ahmed tinubu

READ ALSO: Ahmed Musa personally distributes N20k each to 5000 people in Jos (Video)

Bashida Takardun Karatun Makarantar Primary Da Secondary Kuma Munsamu Cewar Ahakan INEC tabashi ticket din takarar Kujerar Shugaban Kasar Nigerian

Saidai Shi Dan Takar Yace Yayi Karatun Primary da Secondary din awani makaranta Inda Har ya zayyana shekar da yayi karatun

Abincike Da wani Matashi Dan Tiktok Dake Karatu a Qasar Germany Haifaffen Jihar Kano Mai Suna Abis Fulani

Yabinciko Cewar Akwai Wani Dattijo dayace yayi Karatu a makarantar a Shekarar da shi Tinubu yace ya shaida cewan baisan Tinubu aLokacin Amman Ga Qarin Bayani A Video n anna a kasa sai ku kallah kuji sauran firar

 

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please