Tonon Asiri Kenan Bazan Iya Iskanci Da Kai Ba Kafin kasakani A Film cewar Bilkisu Abdullahi

Posted by

Mun samu rahoto kan masana’antar Kannywood daga daya daga cikin jaruman jarumai wato Bilkisu Abdullahi.

Mun samu wannan rahoto ne a wani faifan bidiyo inda ta fusata saboda wasu manyan furodusoshi da daraktoci sun nemi su kwana da ita kafin su saka ta a fim.

Ta ce sai ta ba da kanta, ga furodusa ko darakta zai saka ta a fim, ta gwammace ta fita daga masana’antar Kannywood, cewar Bilkisu Abdullahi.

A cikin faifan bidiyon, Bilkisu Abdullahi ta bayyana abubuwa da dama da mabiya Kannywood suka dade suna nema amma basu samu ba.

Ta fadi haka ne a wata hira da wata babbar jarida.

Ga cikakken bidiyon nan Bilkisu Abdullahi..

https://youtu.be/GeXA2oQQgC4

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *