Kalli Fuskokini Kasurguman Manyan Kwamandojin ‘Yan Ta’adda Da Akayi Nasarar Kamawa

Posted by

Kalli Fuskokini Kasurguman Manyan Kwamandojin ‘Yan Ta’adda Da Akayi Nasarar Kamawa

Fuskokin Wasu Manyan Kwamandojin Boko Haram Da Sojojin Nijeriya Suka Yi Nasarar Kashe su, yayin da suka kama wasu daga cikin mutanan nasu a lokacin.

Hakika anyi nasarar kama mutanan sakamakon fitowa daga cikin wani babban daji dake yankin jihar zamfara da maiduguri ta jihar borno dake nigeria.

Wasu daga cikin jami’an tsaron yankin kasar nan sun tabbatar mana da faruwar wannan lamari daya faru tsakanin su, da al’ummar dake rayuwa a dajin dake yankunan jihohin na Arewa.

Rundunar Sojojin nigeria sunyi farin cikin ganin samun nasarar da sukayi akan wadannan mutanan da aka fafata dasu har takai anyi nasarar samun kama su a lokacin.

Kuci gaba da kasancewa da shafin Janzakitv, gidan labaran duniya kowace rana domin samun ingantattun labaran mu kowani lokaci mungode.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *