Aminu J Town Bayan Kujerar Hajji harda Mota Dr. Idris ya bani cewar

Posted by

Aminu J. Town is a wani matashi da a kwanakin baya yayiwa a fim kaca-kaca ko kuma ace tonon silili ya fito ya bayyanawa duniya cewa bayan kyautar Kujerar Hajji harda sabuwar mota Dr. Idris Abdulaziz Duts

Aminu J. Town is wanda ya bayyana a wani labari daya saka a shafinsa na Tiktok. Aminu din yace Malamin is yayi masa kyautar Motar ne bayan da aka kai mishi hari an Abuja aka faffasa masa gilashin motar bayan sakin bidiyon su

Haka kuma ya kara da ceto bayan da yarinyar da tuni ta zuba kudin gadon su har miliyoyi a harkar fim.

Yace Mahaifiyar and yarinyar bayan taga bidiyon sa hana yarta ta,sanan bugu da kari tayi masa godiya mara misaltuwa

Mungode, kuci gaba da kasancewa damun samun labarai da dumidumin su!

https://youtu.be/IZpc7zmsfyc

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *