An Umarci Wani Mutum Da Ya Yiwa Wata Mahaukaciya Fyade Ya Zabi Tsakanin Zuwa Gidan Yari Ko Auren Ta – rahoton janzakitv
Rahotanni sun nuna cewa wani dan kasar Kenya da ya amsa laifin yin lalata da wata mahaukaciya an ba shi zabi tsakanin ya aure ta ko kuma a kai shi gidan yari kan laifin.
A cewar rahoton, mutumin ya tilasta wa wata mahaukaciyar jima’i kuma an ba shi zabi biyu ko dai a daure shi na tsawon shekaru 10 ko kuma ya zauna da mahaukaciyar a matsayin matarsa.
Yayin da ake gabatar da shi a gaban ‘yan jarida a Minna, Nura ya yaba wa kansa bisa nasarar kama wannan matashi da yayi, ya ce ya dade yana tarawa da wannan Mahaukaciya shi kuma ya dade yanaa dana masa tarko domin yaga ya kama shi wannan mai laifin, kuma ya yi farin ciki da nasarar da aka samu na kamaa shi.
Da aka bincike shi wannan mutum dalilin da yasa yayi ma wannan Mahaukaciya fyade sai ya kada baki yace sharrin shaidan ne.
A karshe dai, hukuma ta bashi zabi biyu, ko dai ya auri ita wannan Mahaikaciya tun da yana shaawan kwanciya da ita, ko kuma a cilla shi gidan gyaran hali na shekaru 10.
Allah ya sauwake, wakilinmu dai bai san mene wannan mutumi ya zaba ba, amma za mu so muji raayoyinku a sashin comments: