Ayyiriri! At Kannywood, Auren Rabi’u Ibrahim Daushe da Zahra Diamond lallai za’a shagali

Posted by

Zahra Diamond da Rabi’u Ibrahim Daushe; Yanzu-Yanzu ne fitaccen jarumi kuma mai bada umarnin shirin nan mai dogon zango na Gidan Badamasi Falalu A Dorayi ya wallafa hotunan Jaruman nan na Kannywood guda 2.

Instagram, Facebook, and falalu din ya wallafa hakan ne a shafukan sa na sada zumunta:

Nuna mana lokacin, Allah ya sanya alkairi.

@realdaushe Rabi’u Ibrahim Daushe
&
Diamond Zarah Muhd, @diamond zarah___

#GidanBadamasi
#GidanBadamasiSeason5

 

 

 

 

Akan Gaskiyar Magana
Angwance domin jan hankalin masu kallon fim ko kuma bidiyon Waka kamar dai yadda aka saba a Kannywood yanzu ana yin want ton sarar ta

Tallata hajar shiri ko kuma waka hakan ana yinsa ne domin.

Falalu din a bayaninsa ya sanya alamar dariya, hakan na nufin da gangan yake, haka kuma shima

Mungode, kuci gaba da kasancewa damun samun labarai da dumidumin su!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *