KANNYWOOD

Alhamdulillah Ansaka Ranar Auren Hamisu Breaker Tareda Matarda Zai aura

Yanzun Yanzun Nan Mukesamun Wani Bidiyo A Tashar YouTube Dake Nuna Cewar Ansaka Ranar Auren Hamisu Breaker

Damatarda Zai Aura Dayawanku Suna Tinanincewar Hamisu Breaker Zai Auri Diyar Shahararren Jarumi Amasana Antar Kannywood Zai Aura Wato Fatima Diyar Sarki Ali Nuhu

To Haqiqanin Gaskiya Bahaka Bane Domin Kuwa Kamar yanda Muka samu a shfin Digitalskills Ya ruwaito. kamar haka

Yanzu Yanzunan An’saka Ranar Auren Hamisu Breaker Acikin Sirri Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa suna so suje wacece matar daze aura.

A yanzu haka ka biyomu domin jin wace Hamisu breaker zai aure kamar yadda a yanzu haka wasu mutane da yawa Suna Zargin cewa Momee gombe zai aura wasu kuma Suna tinanin cewa fatima ali nuhu ce.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna cewa Momee gombe Suna soyayya da Hamisu Breaker kamar yadda ake tinanin cewa ita zai aure kamar yadda a yanzu haka haka da mutane sukaji cewa zai aure.

Shine mutane sukai ta Tinanin cewa Momee gombe zai aure wasu kuma suna tinanin cewa fatima ali nuhu Zai aure a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji wacce Hamisu breaker zai aure.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani akai Kuma a yanzu haka nasan cewa kaji wacce Hamisu breaker zai aure domin nasan cewa kaji gaskiya magana Akai.

A yanzu haka masoyan Hamisu breaker suna saka al’barka Akan wannan auren da zaiyi domin mutane da yawa sun Fara fatan al’khairi Akan Auren.

Source:Digitalskill.com

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please