KANNYWOOD

Bai Bada Umarni. Aminu S. Bono Zaiyi WUFF! Da Wata Zankadediyar Jarumar KannyWood,

Bai Bada Umarni. Aminu S. Bono Zaiyi WUFF! Da Wata Zankadediyar Jarumar KannyWood,

 

Gwanin Sha’awa! Mai Bada Umarni A Masana’antar KannyWood Aminu S Bono. Ya Fada Soyayyar Wata Jaruma, Inda Soyayyar

Tasu Ke Ba Mutane Da Dama Sha’awa. Idan Akanga Wani Jarumi A Masana’antar KannyWood Yana Neman Wata Jaruma Yar Uwarsa, Akanyi Mamaki Sosai, Ganin Cewa Su Jaruman An Musu Shedan Cewa Basa Neman Yan Uwansu.

Da Yawa Kuma Hakan Da Ake Fadi Ba GasKiya Bane. Domin Hujojin Da Ake Kawowa Kan Hakan Ba Daidai Bane, Basu Da Tushe Balle Makama, Tun Ba Yanzun Ba Jaruman KannyWood Da Dama Sun Aure Yan Uwansu, Sannan Kuma Sun Zauna Dasu Lami Lafiya.

Ko A Baya Bayan Nan Anga Jarumi Kuma Mawaki Lilin Baba Yayi WUFF! Da Jaruma Ummi Rahab, Duk Da Wasu Na Ganin Ba Lallai Bane Auren Nasu Yayi Karko, Amma Kuma Wannan Nufi Ne Na Ubangiji.

Haka Zalika Akwai Masoya Da Dama A Cikin Masana’antar Wanda Yanzun Haka Suke Cin Soyayyar Su, Wanda Suma Idan Akwai Rabo Zata Kaisu Zuwa Ga Aure. Mai Bada Umarni A Masana’antar KannyWood Aminu S. Bono Shima Ya Fada Soyayya Da Wata Kyakyakwar Jaruma. Inda Ake Sa Ran. Nan Bada Jimawa Ba, Zai Iya Yin WUFF! Da Ita.

Muna Musu Fatan Alkairi Ga Bayanin Yadda Soyyar Tasu Ta Kasance.

 

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please