KANNYWOOD

Kukalli Yadda Sarki ali Nuhu da iyalanshi suka baiwa duniya mamaki bayan sakin zazzafan wankan sallah dinsu

Kukalli Yadda Sarki ali Nuhu da iyalanshi suka baiwa duniya mamaki bayan sakin zazzafan wankan  sallah dinsu

Fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood jarumi Ali Nuhu tare da Iyalan sa Maimuna Ali Nuhu, Fatima Ali Nuhu da kuma Ahmad Ali Nuhu sun burge duniya da sabon hoton su na Sallah.

Jarumi Ali Nuhu dinne ya wallafa hotunan a shafinsa na sada zumunta na Instagram

Ga abunda Abokan sana’ar sa da masoya suka dinga fada:

Karanta Wani: Ali Nuhu Zai Angwance Da wata Sabuwar Budurwa

Fauziyya D. Sulaiman tace “Masha Allah,my daughter Fatima ta cinye hoton”

Falalu A. Dorayi yace “Eid Mubarak”

Lilin Baba yace “Barka da Sallah Daddy”

Official Ty Shaaban yace “Ina muku barka da Sallah”

Abubakar S. Shehu yace “Eid Mubarak

Haka dai mutane da dama suka cigaba da yiwa jarumin fatan Alheri.

READ ALSO:  Gwanin Birgewa Kukalli Yanda jaruma Rahama Sadau take yaren India cikin kwarewa sabida zata zama jagoran wani sabon fim na India

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please