KANNYWOOD

Bidiyon Wata Jarumar KannyWood Ana Rungumarta A Gidan Gala, Ya Jawo Cece Ku Ce.

Shafin HausaMini.com.ng Suka Saka Wani Faifan Bidiyon Wata Jarumar KannyWood Ana Rungumarta A Gidan Gala, Yaca Cece Ku Ce.

Wani Bidiyon Wata Daya Daga Cikin Jaruman KannyWood Mai Suna Rakiya Musa,

Wanda Asalinta Yar Kasar Niger Ce. Anganta A Wani Bidiyo Wajen Rawar Gala, Inda Wani Matashi Keta Rungumarta.

Hakan Yasa Mutane Keta Cece Kuce Kan Rashin Dacewar Bayyanar Bidiyon Nata. Sai Dai Ga Wanda Su Saba Kallan Ire Iren Wadannan Wasannin Na Gidan Gala, Zasu Fahimci Wannan Ba Wani Bakon Abu Bane A Wajen Masu Yin Rawar,Ita Jarumar Dai Ta Shahara Ne Wajen Fitowa A Cikin Wakoki, Domin Ita Gwana Ce Wajen Hawa Wakokin Bidiyo, Inda Tun Farkon Zuwanta Tafi Suna Tanan Harkar.

Ga Bidiyon Yanda Lamarin Ya Kasance.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please