gamnatin jihar Kano zata baiwa kamaye kyautar Naira miliyan Biyar kan rashin lafiyar sa
Tofa gamnatin jihar Kano zata baiwa kamaye kyautar kuɗi har Naira miliyan Biyar kan rashin lafiyar sa
Kamaye dai jarumin ne acikin shirin Dadin Kowa na arewa 24 shirin da yayi shura kuma ake haskashi aduk mako ranar Asabar
Kamaye ya kasance yana fitowa a talaka fitik wanda yasa wasu suke tausayinsa zaton su har a gaske haka yake basusan cewa shiri ne fa kawa
Sai dai acikin bidiyon an baiyana cewa kamaye bashi da lafiya kuma gomnatin jihar Kano tace zata dauki nauyin dawainiyar cutar tashi harya warke inda aka baiyana zaici kuɗi kimanin miliyan Biyar
CHECK THIS: Wannan Shine Bidiyon Rawar Iskancin Da Safara’u Da 442 Sukayi A Nijar Awajen Wasan Sallah
Mutane sun kadu dajin rashin lafiyar kamaye inda ake jajanta masa da kuma turereniyar zuwa asibiti don dubashi dayi mishi addu’a
Sai har yanzu ba aji daga bakin makusan tan saba sai dai bidiyon dayake yawo ya nuna kamayen yana kwance a gadon asibiti kuma ana kula dashi inda ake bukatar mutane su saka shi acikin addu’ar su
Ga Bidiyon Saiku kallah
https://youtu.be/nEc8SfLvc30
Kamaye ya kasance mutum me barkwanci da son baiwa mutane dariya akan ɓangaren da yake hawa a cikin shirin dadin Kowa na Arewa24
Allah ya bashi lafiya da duk musulmai masu bukatar lafiya masu ita kuma Allah ya kara musu.
CHECK OTHER RELATED POSTS
- CHECK THIS : Wata Fitsara Da Kwatanta Yin Zinah A Wajen Biki Da Sunan Wayewa Malamai Sun Fusata
- CHECK THIS: An Samu Nasarar Gano Yadda Gogarman Boko Haram, Kabiru Sakkwato Ya Nemi Yin Garkuwa Da ‘Ya’yan Kashim Shettima A Abuja
Gaskiya gwamnati ta kyau Allah ya saka da alkairi