Hukumar Hisba Ta Jahar Kano Tasamu Nasarar Kama Wani Daraktan Shirya Fina finai a Hotel yana lalata da Qananun Jarumai Kafin sakasu a Film

Posted by

Hukumar Hisba Ta Jahar Kano Tasamu Nasarar Kama Wani Daraktan Shirya Fina finai a Hotel yana lalata da Qananun Jarumai Kafin sakasu a Film

Rahotanni Sunzomuna Ne Daga Jaridar HausaMini.com.ng inda Shafin Ya Ruwaito Cewar Yadda Hukumar Hisba Ta Kano Ta Kama Wani Daraktan Fina Finan Hausa Yana Lalata Da Yan Mata Kafin Yasasu A HarKar Fim.

Wani Labari Da Muke Samu Na Sautin Murya Hira Ne Da Akayi Da Wani Jami’in Hukumar Hisbah Kan Yanda Suke Neman Wani Daraktan Masana’antar Fina Finan Hausa.

Inda Ace Yana Lalata Da Yan Mata Kafin Yasasu A Fina Finai, Dubunshi Wannan Daraktan Ya Cika Ne Bayan Ya Yaudare Wata Budurwa Tare Da Abin Da Yin Abin Da Yayi Da Ita. Hakan Yasa Yarinyar Hada Shi Wanann Daraktan Da Hukuma.

Inda Hukumar Hisban Ta Bazama Wajen Nemanshi. Labari A Bakin Mai Ita Tafi Dadi Ga Dai Yadda Jami’in Hukumar Hisban Ke Bada Labarin Yadda Lamarin Ya Kasance.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *