KANNYWOOD

Innalillahi videon Rawar badala na Dattijon kannywood Tahir Fagge yakuma bayyana Tahir fagge yajawa su Ali Nuhu Zagi.

Innalillahi videon Rawar badala na Dattijon kannywood Tahir Fagge yakuma bayyana Tahir fagge yajawa su Ali Nuhu. Zagi

Sanin Kowa ne cewa Tsohon Jarumi Wanda ke jen zaren sa Har yanzu wato Tahir Fagge yana cikin Jarumai Maza masu dattako, Sai

dai kuma Kash Yanda ya kowa Harkan zuwa wajen gala yana rawa da taba Yan mata yasa Mutuncin sa ya ragu a idon jamaa.

A wasansan Na wannan Bikin Babban Dallan ya sake Yabka wani abun Allahvya kyauta inda ya na rawa gala davwata Yarinya ya riƙe ta. Ku dai kakki video din a nan

READ ALSO:  Lawan Ahmad's Cika Shekara 14 Da Aure: "Ba mu ta'a kai 'arar junan mu ba"

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please