Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Malamin Addinin Musulunci Sheik Abubakar Gero Argungu

Posted by

Barkanku Da Wannan Lokacin Ayaune Mukasamu Wata Jita Jita Data Zagaye Kafafen Sadarda Zumunta Akan Mutuwar Malamin Addinin Musulunci Waton Malan Abubakar Gero Argungu

Shafin JanzakiTv Ya Ruwaito Cewar Sheik Abubakar Gero Argungu Na Nan A Raye Bai Mutu Ba, kawai ‘yan yana jita jitane suke bayyana al’umma cewa shehin malamin addinin ya mutu.

Labarin mutuwarsa da ake ta yadawa jita-jita ce, wadda babu makama bare tushe akan wannan magana don haka maganar gaskiya dai malamin yana raye.

Gidan Jaridar Shafin RAriya: ta tuntubi sakataren yada labaran kungiyar Izala, Malam Ibrahim Baba Suleiman ya tabbatar da cewa labarin mutuwar Shehin Malamin ba gaskiya bane.

Haka kwanakin baya ma al’umma dake amfani da manyan shafukan sada zumunta sunyi ta yadawa cewa, wai shehin malamin ya rasu yayin da yayi jawabi akan cewa” idan lokacin sa yayi basai sun yada bama duniya zata sani.

Yakamata jama’a kudaina irin wannan abu domin hakan baida kyau magana ta gaskiya cewar’ wani daga cikin ‘ya’yan shehin malamin addinin na nigeria.

Kuci gaba da kasancewa da shafin Janzakitv, domin samun sabbin labaran mu, kowace rana da kowani lokaci mungode masoya shafin mu.

Source:Janzakitv.Com

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *