- Advertisement -

Wadannan Photunan Fati Washa Sunyi Matuqar Tayarda Hankalin Masoyanta

Posted by

Wasu hotunan Fati washa wanda suka dauki hankulan masoyanta

- Advertisement -

Fati washa ta wallafa wasu hotunan ta wanda sukai matukar bawa masoya ta mamaki da kuma sha’awa domin kyan da sukayi bakadan ba

Jarumar daman tana yawan sakarwa masoyanta hotuna domin su kasance cikin farin a koda yaushe yayin da masoyanta suka ga wa’yannan hotunan hakika ta kara shiga ransu saboda a kullum burinsu suga gwanar tasu ta kara kere ragowar jaruman kannywood masu tashe

Acikin kannywood idan ka cire Nafisa Abdullahi ka cire Hadiza gabon ka cire rahama sadau tofa babu tantama jaruma fati washa zakasa a sahun wa’yanda suke tashe a wannan zamani a harkar film

- Advertisement -

 

 

Ta wallafa hotunan natane a shafin ta na instergram wanda a kasan hotuna kuma ta rubuta ina alfahari daku masoya inda aka dinga yi mata comments na kinyi kyau daman ta kasance son kowa kin Wanda ya rasa

Tun bayanda jarumarjarumar ta fara bin su Hadiza gabon da rahama sadau ake ganin tashiga sahun manya mata wa’yanda suke da tarin dukiya acikin masana’antar kannywood yayin da a kullum ake ganin hotunan su a birnin Dubai suna shakatawa suna more kudinsu

- Advertisement -

3 comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *