LABARAI

Kalli Yadda Aka Gudanar Da Jana’izan Sheikh Goni Aisami Wanda Sojoji Suka Harbe Daga Taimakon Rage Hanya

Kalli Yadda Aka Gudanar Da Jana’izan Sheikh Goni Aisami Wanda Sojoji Suka Harbe Daga Taimakon Rage Hanya

Allah Ubanhiji ka yi masa rahama, ka sanya aljannatul firdausi ce makoma, ka karbi shahadarsa.

Rahotanni da su ka karade yanar gizo sun nuna Shehun Malamin na dawowa Gashua ne daga tafiyar da ya yi zuwa Kano sai wani soja ya bukaci ya rage ma sa hanya zuwa garin Jajimaji a yankin Karasuwa. A lokacin Sheikh Aisami ya tsaya kama ruwa ashe sojan na son sace ma sa mota ne don haka da ya dawo sai ya yi ma sa barazana da bindiga a kan ya iso wajen motar.

Marigayi Sheikh Goni Aisami ya dage don zuwa wajen dukiyar sa inda sojan ya bude ma sa wuta ya kashe shi.

Janzakitv za ta ci gaba da bibiyar wannan lamari domin kawo maku labarin yadda za ta kasance.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

3 Comments

    1. Allah yasauwake yabamu zaman lfy akasarmu baki daya wanda narigamu gidan gaskiya allah yajikanshi muda annan intamu tazo allah yasamucika da imani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please