LABARAI

Mr. 442 A Sabon Wasan Da Sukayi Abin Sai Wanda Ya Kalla Yadda Safara’u Ta Rungume

Mr. 442 A Sabon Wasan Da Sukayi Abin Sai Wanda Ya Kalla Yadda Safara’u Ta Rungume

Ashe dai karuwa yake wanda aka Kara hangosu a wani sabon wasa da sukayi safara’u tana rungume shi kuma duk acikin wasa. Har yanzu ana gidan jita wanda wa’yannan mawaka basu daina abinda suke aikatawa a baya

Ya dai kamata gwant toti ta dauki mummunan mataki domin har yanzu kara gaba yake want ton abu da yawa yake duk yadda malamai suke fadakarwa amma ko kadan suba a gabansu ba Allah ya kyauta.

Tun Sanda Sukayi Wasa A Kasar Maiduguri Basu Sake Wani Wasan Ba Sai Wani Wasan Wanan Kasar Saboda Yadda Gwant toti Da Kuma Malamai Dama Jama’ar Gari Suka Sa Musu Ido Shine Ake Ganin Kamar Sunja Baya

Ashe Dai Wa’yannan Mawakan Babu Ashirin Gaskiya Abinda Ya Ragu Saima Ashirin Gaskiya Abinda Ya Karu Allah.

Akayi daga kannywood ne Allah ya shirya Amin, want ton mawakin ya jefa rayuwar want ton yarinyar acikin wani irin hali wai kuma a hakan da sunan rage mata radadi na korarta.

A yadda take kallo dan mace tana shiga cikin yan uwanta maza do ba wani abu bane matukar ba alfasha zasu aikata. Daman a kwanaki ta fada cewa ita.

Dar danta shiga cikin yan uwanta maza, dan haka ita ta tasone acikin maza ta saba da mu’amala dasu bayajin.

Ameen.

Allah yasamudace duniya.

Ashafikanmuna tsokaci domin tofa albarkacin bakinku ashafikanmuna nanmukezuwadakarshen labarin zamusu karbar ra.

Dasauraranmu Munagodiya dakuke akodayaushe.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please