LABARAI

“Na kashewa Ummita ku’di kimanin Naira Milyan dari da sab’in 170m Cewar Dan China da ake zargi da kashe ummita a kano.”

Sakoto yaje sau uku yana gaishe da iya yenta tare da yi musu kyaututtuka, sun kuma shafe shekara biyu tare da Ummita, a zaman kotun da akayi a yau, lauyan dan China ya bayyana cewa dan China har garin su.

Amma mahaifiyar Ummita ta san yaje sokoto, ta ce sau.

Haka kuma ya taba shirya wa Ummita bikin birthday da a kashe kudi sama da dubu dari bakwai da saba’in, ya ce ya kuma saka mata wani tallafi da yake bata dubu dari duk sati, Lauyan dan China ya tambayi Kanwar Ummita cewar k

Ya kuma siya mata gwala-gwalai na sama naira million uku da dubu dari uku a watan mayu na shekarar da muke ciki.

The phrase “Sai dai Kanwar Ummita tace bata san ya yiwa Ummita wadannan abubuwan ba kawai tasan’yan uwansu ne basa son auren Ummita da dan China” is used.

Abba Gwale, daga

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please