Barkanku Dazuwa shafin KuryaLoaded.ng kamar yanda kunkasani Shafin namunna KuryaLoaded yasaba kawomaku labaran duniya dakuma labaran kannywod yauma munzo maku da yanda
Ana wata ga wata ku kalli yadda Ali Nuhu ya shiga rigimar tsakanin Nafisat Abdullahi da Nasiru sarki
A baya bayan nan ne dai aka ya mutsa hazo tsakanin Nasiru Sarkin waka da Nafisa Abdullahi
Hakan ya biyo bayan kalaman da jarumar tati na cewa ” Mutane suna haifar yaran da baza su iya kula da suba sai suna haifar da bazasu amfani kowa ba ” inda Sarkin wakar yayai mata martani me zafi wanda har yasa wasu jaruma shiga tsakaninsa
Babu shakka maganar da Sarkin wakar ya fada ce tayi musu ciwo har suka kasa jurewa Sai da suka shiga
Maganar kuwa da Sarkin wakar yayi yace ne “idan kana neman yaran da iyayensu suka kasa kula dasu to ka dubi yan kannywood ” wanda maganar ba karamin ciwo tayiwa su jaruman masana’antar ba
Hakan yasa wasu suka kasa hakuri saida suka amayar da abinda yake ransu
Sai gashi shima Ali Nuhu anjiyo shi yana martani Duk da shi ya kasance Babba a masana’antar
Wasu mutane sukance ya kyauta wasu kuma akasin haka mu dai jine namu
- REALATED POST: Hakikanin gasikiyar Auren Hamisu breaker da Fatima Ali Nuhu…
- RELATED POSTS: Yadda Hotunan Wani Magidanci Bahaushe Tareda Iyalansa Ya Janyo Cece-Kuce a Kafar Sada Zumunta