Sarauniyar Kyau Shatu Garko Tace Ba wai Sai Miji Me Kudi ba, Nidai Fatana Allah ya Bani Miji Na gari

Posted by

Sarauniyar Kyau Shatu Garko Tace Ba wai Sai Miji Me Kudi ba, Nidai Fatana Allah ya Bani Miji Na gari

Sarauniyar Kyau Shatu Garko Tace Ba wai Sai Miji Me Kudi ba, Nidai Fatana Allah ya Bani Miji Na gari

Sarauniyar Kyau ta Nigeria wacce ta kasance itace ta Arba’in da hudu 40 a Nigeria Watau Aisha Sani Garko da akafi sani da Shatu garko ta bayyana cewa ita bawai Sai miji me kudi ba ita dai Fatan ta shine ta samu miji na gari Kamar yadda Jaridar Alfijir Hausa suka ruwaito.


Shatu garko dai a yanzu ta kasance fitacciya a Nigeria kuma itace sarauniyar kyau ta 44 a tarihi wannan abu ya jawo mata nasarori da dama a rayuwar ta.

Wanda har yanzu kuma tana cigaba da samun wannan nasarori a rayuwarta , hakan yasa tayiwa kanta Addu’a ta samun miji nagari kasancewar a yanzu samun miji na gari yana wahala kamar yadda samun mace ta gari keda wahala.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Source:Labarai.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *