Shin Ko Kunsan Wace irin Alaqa Ce akwai tsakanin Sani Danja Da Maryam Jankunne
Barkanku da wannan lolacin ayau munzomuku da wata hira da tsohuwar jaruma maryam jan kunne
munsamu wani faifan photo mai motsi wato bidiyo ina tsohuwar jarumar awata fira datayi da gidan talabijin BBC hausa Dahadin Guiwar Arewa24
Inda idan kun kallah a cikin bidiyon zakuji cikakkiyar fiyar inda ta shaidawa dan jaridar cewa ita
aynzun ba wani alaqa tsakaninta da jarumin sani danja amman tace alokacin da take film a kamfaninsu
yayi sonta acikin bidiyon da muka samu a shafin arewa24 Na Instagram zakuji cikakkiyar firae ga bidiyon nan akasa sai ku kallah mun gode
Related posts:
Cikin Kuka Naziru Sarkin Waka ya cire tsoro ya Bayyana Mafitar Yadda Za A Kwato Kamammun Kaduna-Abuj...
Innalillahi Hukumar Hisba Ta Kama Wani Dan Karamin Yaro Saboda Yazo Kano Ganin Ado Gwanja Tun Daga J...
Sanadyar Hadarin Mota daya faru dasu daga garin Anka Zuwa Gusau ta Jhar Zamfara. Innalillahi Wainna ...
Nau’ikan Nono Da Ya Kamata Kun Sani Mace Ko Namiji