Tabbas Naziru Sarkin waka da gaske yake Wasu daga cikin matan kannywood basu da Tarbiyya

Posted by

Tabbas Naziru Sarkin waka da gaske yake Duk matan kannywood basu da Tarbiyya

A kwanan nan nedai Nasziru sarkin waka yayi wata magana data dagawa yan kannywood hankali kuma ta bata musu rai inda wasuma suka dinga yi masa fitsara da kuma rashin kunya

Sarkin waka ya bayyana cewa yawancin matan kannywood ba kunya ce dasu ba sannan kuma ba ilmi ne da suba inda maganar ta yamutsa kannywood kuma aka dinga yi masa sharhi wasu daga cikin yan kannywood harda zagi

Sai dai kuma idan akayi duba na tsanake za’aga maganar da Sarkin wakar yayi kusan haka ne duba da yadda suke wani abu kamar ba Muslimai ba abubuwan nasu sunyi yawa na rashin kunya da kuma rashin tarbiyya

 

 

Sarkin wakan yace shifa ba kanshikanshi tsaye ya fadi Wannan maganar ba yajine wata yar film tana cewa wai ai yaran da ake turiwa karatun allo yan isakan kan titi suke zama shine shi kuma abin ya bata masa rai

Shine yace to ai babu wayanda iyayensu suka kasa kula dasu makar yan film suketa yi masa bidiyo suna comments

Kuma fa idan aka duba maganar sarkin waka haka ne domin duk me tarbiyya bazatayi bidiyo ta fito da kayan jikin taba inda kuma ake ta samun yan film kullum abinda suke tayi kenan Allah dai ya shiryesu

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *