LABARAI

Tirkashi Zancen Deborah Ya Dawo Sabo Mahaifiyarta Ta Fadi Boyayyen Sirri

Tirkashi Zancen Deborah Ya Dawo Sabo Mahaifiyarta Ta Fadi Boyayyen Sirri

Wasu mutane da aka kashe ‘yan uwansu sakamakon zargin sun yi ɓatanci ga addinin Musulunci sun bayyana wa BBC irin halin da suke ciki bayan kisan nasu.

Alheri Emmanuel, mahaifiyar matashiya Deborah Samuel – matashiyar da aka kashe a Jihar Sokoto – ta ce ta ji kamar an soka mata mashi lokacin da ta samu labarin kisan ‘yar tata.

Ita ma Zainab Ahmed, matar wani ɗan banga da aka kashe a Abuja bisa zargin ɓatanci ga Annabi Muhammadu S.A.W. ta ce ba za ta yafe wa waɗanda suka kashe mijinmijin nata ba.

Cikin wannan bidiyo na musamman, duk da malaman addinin Musulunci sun jaddada cewa “duk wanda aka tabbatar ya yi ɓatanci ga Annabi hukuncinsa kisa ne”, amma sun ce ba mutanen gari ne za su zartar da hukuncin ba.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please