LABARAI

Yadda Wani ɗan aikin gida ya ɗirkawa ɗiyar mai gida ciki, ya ƙona ta ƙurmus bayan zubar da cikin

Kamayanda Mukagani A Shafin LabarunHausa sun ruwaito cewar

Hukumar ƴan sandan jihar Bauchi ta cafƙe wani ɗan aikin gida mai shekara 27 bisa halaka ɗiyar mai gidan sa mai shekara 13 bayan ya ɗirka mata ciki.

Wanda ake zargin, Munkaila Ado, ya ɗirka wa yarinyar ciki sannan ya haɗa baki da mahaifiyar ta domin kai ta jihar Gombe a zubar da cikin. Shafin Linda Ikeji ya rahoto.

Kakakin hukumar, SP Ahmed Wakil, a ranar Asabar 13 ga watan Agusta, 2022, yace an cafke wasu mutum biyu ciki har da matar da ta bayar da abin zubar da cikin.

Kakakin hukumar, SP Ahmed Wakil, a ranar Asabar 13 ga watan Agusta, 2022, yace an cafke wasu mutum biyu ciki har da matar da ta bayar da abin zubar da cikin.

Kucigaba Da Ziyartar Shafin KuryaLoaded.Ng Domi Samun Labarai Da Duminsu Mungode

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please