Yadda Wani Ango Ya Saki Amaryarshi Sabida Kudin Siyan Baki A Kano

Posted by

Yadda Wani Ango Ya Saki Amaryarshi Sabida Kudin Siyan Baki A Kano

Da Dumi – Dumi!
Angon da ya Saki matarsa ranar tarewa a Kano ya maidata, yayinda ta tare da Saki 2.

Bakanen dayama Amaryarsa saki da ya maidata bayan anyi zaman sulhu.

A kwanakin baya ne dai wani ango ya Saki amaryarsa saki daya, bayan kawayenta sun kekashe kasa sai an basu naira dubu dari biyu (#200,000.00) kafin su bude dakin amarya, hakan yasa abokan ango sukayi tayi akan zasu bada dubu talatin (#30,000.00) amma ‘yan matan amaryar sukaki amincewa da tayin.

Hakan ne yayi dalilin da yasa angon ya Kira amaryar tasa kira biyu bata dauka ba.

Kasancewar bata daga waya ba, angon ya harzuka ya sambadawa abar kaunar tashi saki daya (1).
Allahu ya kiyaye na gaba yasa kawaye da iyaye su fahimchi halin da ake chiki na halin yau.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *