Fitaccen jarumi, darakta, dan rawa sannan kuma mawaki a Masana’antar Kannywood Adam Abdullahi Zango wanda akafi sani da Adam Zango wanda yana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da suka dade suna taka rawar gani a Masana’antar Kannywood.
Wadannan Sune Matayenda Adam A Zango Ya Aura A Rayuwarshi
Posted by