Tsohuwar Soyayya Ta Motsa Tsakanin Umar Da Maryam
Tsohuwar Soyayya Ta Motsa Tsakanin Mawaki Umar M Shareef Da Jaruma Maryam Yahaya, Kalla Abin Da Sukeyi A Wannan Bidiyon. Jaruman Dai A Baya Ana Tunanin Sunyi Wata ‘Yar Soyayya Tsakaninsu.
Sai Dai Kuma A Yanzun Kamar Ba Wannan Soyayyar Da Sukayi Irinta A Baya, Anga Mawakin Da Jaruman A Wani Gajeran Bidiyo Yana Raira Mata Wakar Soyayya.
Hakan Yasa Mutane Ke Tunanin Tsohuwar Soyayyar Dake Tsakaninsu Ne Ta Motsa. Ga Bidiyon Mun Kawo Muku, Kuma Ku Kalla.
https://youtu.be/Bdzc7OdMeUo
Related posts:
Jaruma Mariya Dadin Kowa ta lashe Gasar sarauniyar kyau Ta Yan Matan kannywood
Iphone na gasar Sha'aban Sharada Yadda Dauda Kahutu Rarara ya raba kyautar Motoci da kuma
Kukalli Yadda Sarki ali Nuhu da iyalanshi suka baiwa duniya mamaki bayan sakin zazzafan wankan sall...
Zargin Madigo: Allura Ta Tono Garma, Rigimar Hadiza Gabon Da Amina Amal