LABARAI

Kalli yadda wata mata ta hallaka kishiyarta amarya a ranar daurin aurenta a jahar sokoto

Aslm Muna farincikin ziyartar shafinmu dakunkayi na KuryaLoaded Ayaune Muka Ga wani rubutu mai matuqar tayrda hankali inad mukaji cewar ansamu  Wata Kishiya Ta Halaka Amarya A Ranar Daurin Aurenta A Jahar sokoto

Kalli yadda wata mata ta hallaka kishiyarta amarya a ranar daurin aurenta a jahar sokoto Kamar Yanda Shafin Amihad suka ruwaito

Kamar dai yadda rahotannin na mu suka nuna amaryar ta fadi ne kasa kawai ta mutu a sakamakon wani matsanancin ciwon kai da ta ce tana fama da shi jim kadan bayan ai gama daurin aure kuma ana shirin tafiya kaita dakin ta.

Amihad.com ta samu cewa bayan an kammala daurin aure da safe, lokacin da ango ya turo motoci domin a daukar masa ita sai amarya ta bayyana masu cewa kanta na matsanancin ciwo sosai don haka a dakata.

Kamar ba za a dakata ba, amma ganin yadda ta matsa har da kuka akan ciwon kan nata sai aka bukaci a jira zuwa mintuna talatin a ga ya za a yi ko ciwon kan zai sassauta amma sai Allah ya karbi abun sa.

Tuni dai mutane suka fara zargin kishiyar da kisan inda suka ce daman can uwar gidan bata so auren ba.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please