Kukalli Yadda Sarki ali Nuhu da iyalanshi suka baiwa duniya mamaki bayan sakin zazzafan wankan sallah dinsu
Fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood jarumi Ali Nuhu tare da Iyalan sa Maimuna Ali Nuhu, Fatima Ali Nuhu da kuma Ahmad Ali Nuhu sun burge duniya da sabon hoton su na Sallah.
Jarumi Ali Nuhu dinne ya wallafa hotunan a shafinsa na sada zumunta na Instagram
Ga abunda Abokan sana’ar sa da masoya suka dinga fada:
Karanta Wani: Ali Nuhu Zai Angwance Da wata Sabuwar Budurwa
Fauziyya D. Sulaiman tace “Masha Allah,my daughter Fatima ta cinye hoton”
Falalu A. Dorayi yace “Eid Mubarak”
Lilin Baba yace “Barka da Sallah Daddy”
Official Ty Shaaban yace “Ina muku barka da Sallah”
Abubakar S. Shehu yace “Eid Mubarak
Haka dai mutane da dama suka cigaba da yiwa jarumin fatan Alheri.