KANNYWOOD
Adam A zango Ali Nuhu da Laila sun koka kan Harin jirgin kasan kaduna
Adam A zango Ali Nuhu da Laila sun koka kan Harin jirgin kasan kaduna
Jaruman sun kokan kan yadda harkar tsaro take basu tsaro a Nigeria inda suka ce gaskiya gwabnati saifa ta tashi tsaye ganin yadda kullum al’amarin ta azzara yake
Anjiyo Adam A Zango dai yana chacchakar gwabnati musamman ganin yadda mahaifiyar sa wato jihar Kaduna take fama da tabarbarewar rashin tsaro inda yace yanzu fa abin yakai Bama gida za a biyokaba har cikin jirgi ake bi ake kwamishe mutane
Related posts:
Yadda Fitaccen Jarumin Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood Wato Lawan Ahmad Yakaiwa Iyayensa Ziyara...
Yanzu Yanzun: Ali Nuhu Yayi Allah Ya isa ga Wanda Yayi Masa Sharri Cewa Yayiwa Mawaki Abubakar Sani ...
Ali Nuhu Zai Angwance Da wata Sabuwar Budurwa
Bincike: Ummi Rahab ta ce "Ina da ciki" ne ya Kannywood ne ya iriri labarin.